Tambaya da Amsa

Amsar Tambaya kan manhajar kudi ta Intanet wato Crypto currency

Sauti 19:54
Kwandalar Bitcoin wani bangare na Crypto currency.
Kwandalar Bitcoin wani bangare na Crypto currency. REUTERS/Dado Ruvic/File Photo

Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson ya amsa manyan tambayoyo ciki har da karin bayani kan manhajar kudin intanet na Crypto currency. Ayi saurare Lafiya.