Mu Zagaya Duniya

Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu Zagaya Duniya

Sauti 20:04
Shirin na tabo muhimman batutuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ke karewa.
Shirin na tabo muhimman batutuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ke karewa. DR

Shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu ya tabo manyan labaran da suka faru a sassa daban daban na duniya cikin makon da mu ke bankwana da shi. A yi saurare lafiya.