Shugabannin kasashen duniya 30 na halartar taron zaman lafiya a Paris

RFI Convida
RFI Convida RFI

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya duba wannan maudu'in:Akalla Shugabannin Kasashen duniya 30 da Wakilan gwamnatoci ke halartar taron zaman lafiya a birnin Paris wadda Shugaba Macron da Majalisar Dinkin Duniya ke jagoranta.Ana gudanar da taron kan yadda za’a kauracewa aukuwar rikice rikice a fadin duniya, lamarin da ke hana cigaban Kasashe tare da kara yawan yan gudun hijira.Yaya kuke kallon wannan taro?Ta yaya kuke ganin za’a iya kaucewa aukuwar rikici a duniyar yau?Yaya yanayin zaman lafiya yake a Kasashen ku?

Talla

Shugabannin kasashen duniya 30 na halartar taron zaman lafiya a Paris

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI