Mu Zagaya Duniya

Shugaban Amurka na fuskantar barazanar rasa kujerarsa

Sauti 20:00
Shugaban Amurka Donald Trump.
Shugaban Amurka Donald Trump. NICHOLAS KAMM / AFP

Shirin Mu Zagaya Duniya dake bita kan muhimman al'amuran da suka faru a makon da ya kare, a wannan makon ya soma ne da halin da ake ciki kan batun ci gaba da sauraron tuhume-tuhumen aikata ba dai dai ba, da ake yi kan shugaban Amurka Donald Trump.