Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi kan ranar bandakuna ta duniya

Sauti 15:07
Wata yarinya gaban bandakunan kasuwa a yankin Kibera dake birnin Nairobi a Kenya.
Wata yarinya gaban bandakunan kasuwa a yankin Kibera dake birnin Nairobi a Kenya. REUTERS/Thomas Mukoya
Da: Nura Ado Suleiman

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan ranar ya bada damar yin tsokaci ne kan ranar bandakuna ta duniya, ranar da ake karfafa wayar da kan jama'a kan yakar yin bahaya a bainar jama'a. Bikin na bana yazo ne yayinda majalisar dinkin duniya ta ce sama da mutane biliyan 3 ke rayuwa cikin rashin tsaftar muhalli.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.