Amurka ta amincewa Yahudawa gine-gine a yankunan Falasdinawa da aka haramta yin haka

RFI Convida
RFI Convida RFI

Shirin Ra'ayoyin Ku Masu Saurare tare da Zainab Ibrahim zai duba wannan maudu'i:A karon farko cikin shekaru 40 Amurka ta sauya manufarta a kan Gabas ta tsakiya wajen cire haramcin da Kasashen duniya suka yi kan gine-ginen da Isra'ila ke yi a sassan yankunan FalasdinawaWannan mataki da ta dauka ya gamu da suka daga Majalisar Dinkin Duniya, Kungiyar Kasashen Turai da ita kanta Kungiyar Falasdinawa.Yaya kuke ganin wannan mataki?Wane tasiri zai yi wajen kawo karshen rikicin gabas ta tsakiya?

Talla

Amurka ta amincewa Yahudawa gine-gine a yankunan Falasdinawa da aka haramta yin haka

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI