Kotu ta zargi Firaministan Isra'ila da rashawa

Sauti 20:09
Yankin zirin Gaza
Yankin zirin Gaza

Babban Lauyan gwamnatin Israila ya zargi Firaminista Benjamin Netanyahu da laifin cin hanci da rashawa da almundahana da kuma zamba cikin aminci, matakin da ake ganin na iya kawo karshen siyasar sa.Garba Aliyu a cikin shirinmu zagaya Duniya ya duba wasu daga cikin manyan labaren mako.