Muhimman labaran karshen mako ta cikin shirin Mu zagaya Duniya tare da Ahmed Abba

Sauti 19:59
A cikin shirin akwai muhimman labaran abubuwan da suka faru a sassan duniya daban-daban.
A cikin shirin akwai muhimman labaran abubuwan da suka faru a sassan duniya daban-daban. Brendan Smialowski / The Smialowski Image Archive / AFP

A cikin shirin muhimman labaran karshen makon na wannan karon tare da Ahmed Abba ya tabo manyan labaran da suka faru a sassa daban-daban na duniya.