Bolivia ,Spain

Bolivia ta soma raba gari da wasu kasashe aminan ta

Karen Longaric Ministan harakokin wajen Bolivia
Karen Longaric Ministan harakokin wajen Bolivia RFI/Márcio Resende

Jakadiyyar Mexico da kuma wasu jami’an diflomasiyyar kasar Spain su biyu, sun fice daga Bolivia a cikin daren jiya bisa umarnin mahakuntan kasar.

Talla

Mahukunta a kasar ta Bolovia, sun zargi jami’an diflomasiyyar kasar ta Spain da yunkurin ficewa da wani na hannun damar tsohon shugaban kasar Evo Morales mai suna Juan Ramon Quintana. To sai dai kungiyar Turai wadda ta yi kokarin shiga tsakanin Spain da sabbin magabatan Bolivia, sun bayyana takaicinsu a game da korar jami’an diflomasiyyar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI