Manyan labaran shekarar 2019 a Duniya daga Rfi

Sauti 20:17
Duniya cikin wuta rikici
Duniya cikin wuta rikici Getty Images

A cikin wannan shiri na musaman Nura Ado Suleiman ya mayar da hankali ga manyan labaran da suka mamaye Duniya cikin shekara ta 2020.Daga Turai zuwa Amurka da wasu sassan Duniya kamar dai yadda zaku ji a shirin na musaman daga Rfi.