Dr Abdulkadir Muhammad kan sabuwar zanga-zangar Lebanon

Masu zanga-zangar Lebanon.
Masu zanga-zangar Lebanon. REUTERS/Mohamed Azakir

Sabuwar zanga zanga da kuma arangama tsakanin masu bore da 'Yan Sanda ta mamaye babban birnin kasar, jim kadan bayan sabuwar majalisar ministocin kasar ta fara taron ta na farko.

Talla

Rahotanni sun ce masu zanga zangar sun yi kokarin kutsa kai Majalisa amma jami’an tsaro sun hana su.

Dangane da rikicin siyasar kasar, Bashir Ibrahim idris ya tattauna da Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad na Jami’ar Abuja, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI