Bakonmu a Yau

Dakta Kasim Kurfi kan faduwar kasuwannin hannayen jari na duniya saboda Coronavirus

Wallafawa ranar:

A yau litinin, an wayi gari kasuwannin hannayen jari sun rikito a sassa daban daban na duniya, matsalar da ake dangantawa da tsanantar cutar Coronavirus.Dangane da haka, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dakta Kasimu Garba Kurfi, masanin tsarin tattalin arziki da ke zaune a birnin Lagos, wanda ya bayyana wasu daga cikin dalilan da suka sa kasuwannin hannayen jarin suka rikito.

Kasuwannin hannayen jarin duniya sun rikito saboda tsanantar annobar Coronavirus.
Kasuwannin hannayen jarin duniya sun rikito saboda tsanantar annobar Coronavirus. AFP/Peter PARKS
Sauran kashi-kashi