Najeriya-Faransa

Muna musayar bayanan sirri da Najeriya kan tsaro- Jakadan Faransa

Jakadan Faransa a Najeriya, Jerome Pasquier a yayin tattaunawa da Bashir Ibrahim Idris a ofishin RFI Hausa da ke Lagos.
Jakadan Faransa a Najeriya, Jerome Pasquier a yayin tattaunawa da Bashir Ibrahim Idris a ofishin RFI Hausa da ke Lagos. RFI Hausa

Yau Jakadan Faransa a Najeriya, Jerome Pasquier ya kawo ziyara RFI Hausa domin ganin yadda sashin ke gudanar da ayyukansa da kuma nuna gamsuwarsa kan irin bayanan da ya ke ji daga masu sauraron sashin a sassan Najeriya.

Talla

Bayan kammala ziyarar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi kan dangantaka tsakanin Faransa da Najeriya da kuma yaki da ta’addanci, inda ya ce, akwai bayanan asiri da Najeriya da Faransa ke musayar su domin yaki da 'yan ta'adda.

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da muka yi da shi.

Muna musayar bayanan sirri da Najeriya kan tsaro- Jakadan Faransa

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.