Mu Zagaya Duniya

Halin da annobar Coronavirus ta jefa Duniya ciki

Sauti 20:08
Wani sashin birnin Paris bayan haramtawa Faransawa zirga-zirga saboda annobar Coronavirus.
Wani sashin birnin Paris bayan haramtawa Faransawa zirga-zirga saboda annobar Coronavirus. REUTERS/Christian Hartmann

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon kamar yadda aka saba yayi bitar muhimman labaran da suka auku a makon da ya kare, wanda kuma batun annobar murar Coronavirus yafi daukar hankula, la'akari da dubban rayukan da ta lakume cikin watani kalilan.