Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda annobar coronavirus ta shafi ilimi a sassan duniya

Sauti 10:00
Wasu dalibai yayin daukar karatu.
Wasu dalibai yayin daukar karatu. REUTERS

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya duba yadda annobar coronavirus ta shafi fanni ilimi a kasashen duniya, bayan tilastawa dalibai na manya da kananan makarantu zaman gida.