Bitar muhimman abubuwan da suka faru a makon jiya

Sauti 20:48
Wasu jami'an lafiya a Faransa, yayin tsaftace birnin Paris da sinadaran kashe kwayoyin cutar coronavirus.
Wasu jami'an lafiya a Faransa, yayin tsaftace birnin Paris da sinadaran kashe kwayoyin cutar coronavirus. REUTERS/Christian

Kamar kowane mako, Sashen Hausa na RFI kan yi dubi game da wasu daga cikin muhimman labaran da suka fi daukar hankulan duniya a cikin makon da ya kawo karshe. A wannan karon, Bashir Ibrahim Idris ya ba mu damar yin waiwaye a game da irin wadannan labarai cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya'.