Farfesa Umar Pate kan ranar 'Yan Jaridu ta Duniya
Wallafawa ranar:
Sauti 03:28
Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 3 ga kowane watan Mayu a matsayin ranar 'Yan Jaridu ta Duniya domin tunawa da karramma ‘Yan Jaridun da suka rasa rayukansu bisa gaskiya a bakin aiki, da kuma wadanda suka fuskanci cin zarafi ko tauye hakki.Taken bikin ranar ‘Yan Jaridun ta duniya na wannan shekara ta 2020, shi ne “Aikin Jarida ba tare da tsoro ko alfarma ba”.Dangane da wannan rana Ahmad Abba da shi ma ya taba fuskantan cin zarafi dangane da aikin, ya tattauna da Farfesa Umar Pate, na jami’ar Bayaro dake Kano.