Halin da ake cikin kan yaki da annobar COVID-19
Wallafawa ranar:
Sauti 22:13
Kamar kowane mako, Sashin Hausa na RFI kan waiwaye kan wasu daga cikin muhimman labaran da suka fi daukar hankulan duniya a cikin makon da ya kawo karshe. A wannan karon, Bashir Ibrahim Idris ya soma bitar muhimman labarun ne da inda aka kwana kan yaki da annobar coronavirus a fadin duniya.