Rahotanni

Mutane miliyan dubu na fuskantar barazanar yunwa a Duniya- Rahoto

Wasu masu aikin raba abinci ga mabukata
Wasu masu aikin raba abinci ga mabukata REUTERS / Temilade Adelaja

Hukumar yaki ta yunwa ta Duniya wato Network Against Food Crisis ta ce akalla mutane miliyan Dubu ne a fadin Duniya ke fuskantar barazanar rashin isasshen abinci, sakamakon matsalolin da Duniya ke fuskanta, ciki kuwa har da Cutar Covid 19, lamarin da zai shafi mutune fiye da miliyan 7 a Najeriya daga wannan watan zuwa watan Agustan mai zuwa.Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai..

Talla

Mutane miliyan dubu na fuskantar barazanar yunwa a Duniya- Rahoto

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.