Tambaya da Amsa
Dalilan da suka sa IMF ke bayar da tsauraran ka'idoji kafin bada rance
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:49
A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' wannan makon, Michael Kuduso ya kawo amsoshin tambayoyin da wasu masu sauraro suka aiko ta wajen taimakon kwararru. Daga cikin amsoshin da aka samu har da ma'anar karin maganar Hausar nan, wato 'aikin Babangiwa'. A yi saurro lafiya.