Mu Zagaya Duniya

Kasashen Turai sun fara aiwatar da dokar tilasta wa jama'a sanya marufin baki da hanci

Sauti 20:03
Ma'aikatar jinya da masu aikin sa kai sanya da takunkumin rufe baki da hanci don kariya daga cutar coronavirus.
Ma'aikatar jinya da masu aikin sa kai sanya da takunkumin rufe baki da hanci don kariya daga cutar coronavirus. REUTERS/Alaa al-Marjani

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako, Garba Aliyu Zaria ya zagaya da mu sassa dabam dabam na fadin duniya.