Tambaya da Amsa

Ribar daukar nauyin gasar kofin kwallon kafa ta duniya

Tambarin hukumar FIFA
Tambarin hukumar FIFA Reuters

A cikin wannan shiri na 'Tambaya Da Amsa', Michael Kuduson ya kawo amsoshin tambayoyin da masu sauraro suka aiko da taimakon kwararru.