Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Balarabe Sani Garko, dangane da hasashen WHO kan rashin samun maganin Korona

Sauti 02:55
Ma'aikatar lafiya dake kula da annobar korona a Brazil
Ma'aikatar lafiya dake kula da annobar korona a Brazil REUTERS/Pilar Olivares

Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce yana da matukar wuya a samu maganin cutar Coronavirus duk da kokarin da kasashen duniya da kamfanonin harhada magunguna ke yi don samarda maganin cutar, dangane da wannan batu Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko kwararren likita dake Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria kan yadda suke kallon wannan hasashen.