Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki a Mali bayan juyin mulkin da sojoji suka yi

Sauti 20:20
Jami'an sojin Mali a birnin Bamako bayan juyin mulki
Jami'an sojin Mali a birnin Bamako bayan juyin mulki AFP Photos/Malik Konate

Kamar yadda aka saba a kowane mako, sashin Hausa na RFI na yin waiwaye kan wasu daga cikin muhimman labaran da suka fi daukar hankulin duniya a cikin makon da ya kare. A wannan karon, Bashir Ibrahim Idris ya soma bitar muhimman labarun ne daga Mali, inda sojin kasar suka kawo karshen gwamnatin Ibrahim Boubacar Kieta.