Amurka

Amurka za ta yi amfani da fasahar duren jini don warkar da masu COVID-19

Tuni dai fadar shugaban kasar ta sanar da cewa za a samu allurar warkar da cutar a cikin watan oktoba mai zuwa, kuma ba wani abu ne za a yi amfani da shi domin warkar da cutar ba face dure jini maras launi da ake kira Plasma a turance.
Tuni dai fadar shugaban kasar ta sanar da cewa za a samu allurar warkar da cutar a cikin watan oktoba mai zuwa, kuma ba wani abu ne za a yi amfani da shi domin warkar da cutar ba face dure jini maras launi da ake kira Plasma a turance. Amanuel Sileshi / AFP

Annobar COVID-19 ta kashe mutane dubu 176 daga cikin sama da mutanen milyan milyan biyar da dubu 700 da suka kamu da ita a Amurka.Tuni dai fadar shugaban kasar ta sanar da cewa za a samu allurar warkar da cutar a cikin watan oktoba mai zuwa, kuma ba wani abu ne za a yi amfani da shi domin warkar da cutar ba face dure jini maras launi da ake kira Plasma a turance, kamar dai yadda shugaba Donald Trump ke sanarwa cikin rahoton Azima Bashir Aminu.

Talla

Amurka za ta yi amfani da fasahar duren jini don warkar da masu COVID-19

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.