Mu Zagaya Duniya

Bitar muhimman abubuwan da suka faru a mako

Sauti 19:59
Taswirar duniya.
Taswirar duniya. Wikipedia

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan lokaci ya soma ne da waiwayar halin da Belarus ke ciki, bayanda dubban 'yan kasar suka sha alwashin tilastawa shugaba Alexander Lukashenko yin murabus. Shirin ya kuma waiwayi yankin Meditaraniya mai arzikin Iskar gas da ake takaddama akai tsakanin Turkiya da Girka.