Halin da ake ciki a sassan duniya dangane da sake barkewar annobar coronavirus

Sauti 20:16
Hoton taswirar duniya dake nuna sassan da annobar coronavirus ta mamaye.
Hoton taswirar duniya dake nuna sassan da annobar coronavirus ta mamaye. DNA India

Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin Mu Zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria, ya waiwayi wasu daga cikin muhimman labaran da suka fi daukar hankula a makon da ya kare, cikinsu kuwa har da halin da ake ciki a sassan duniya bayan sake barkewar annobar coronavirus, musamman a nahiyar Turai.