Tambaya da Amsa

Alakar rance da kuma karya darajar Naira a Najeriya

Sauti 19:59
Darajar Naira ta yi kasa
Darajar Naira ta yi kasa REUTERS/Joe Penney/Files

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Michael Kuduson ya tattauna kan batutuwa da dama da suka hada da batun karbar rancen kudi da kuma karya darajar Naira a Najeriya kafin ta samu damar cin bashi daga kasashen duniya.