Mu Zagaya Duniya

Trump da Matarsa sun shiga cikin masu coronavirus

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya tabo manyan batutuwa na duniya da suka hada da yadda shugaban Amurka Donald Trump ya kamu da cutar coronavirus da kuma halin da yakin neman zaben Amurka ke ciki a daidai lokacin da ya rage wata guda a gudanar da zaben shugabancin kasar.

Shugaban Amurka Donald Trump tare da matarsa Melania Trump.
Shugaban Amurka Donald Trump tare da matarsa Melania Trump. AP Photo/Julio Cortez
Sauran kashi-kashi