Ilimi Hasken Rayuwa

Bikin ranar Malamai ta Duniya dai dai lokacin da Ilimi ke fuskantar barazana

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken rayuwa a karon tare da Bashir Ibrahim Ibrahim Idris ya yi duba kan bikin ranar Malamai ta Duniya da ke gudana kowacce ranar 5 ga watan Oktoba, dai dai lokacin da ilimin dungurugum ke fuskantar barazana musamman a yankunan da ke fama da rikici.

Wani Malami lokacin da ya ke koyar da dalibinsa a Zimbabwe.
Wani Malami lokacin da ya ke koyar da dalibinsa a Zimbabwe. artuz.jpg