Mu Zagaya Duniya

'Yan Democrats na son bincikar halin da Trump ke ciki bayan kamuwa da coronavirus

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon da ke bitar wasu daga cikin muhimman lamurran da suka auku a makon da ya kare, ya leka Amurka inda ake ci gaba da ce-ce kuce kan halin da shugaba Trump ke ciki, bayan kamuwada cutar coronavirus, sai kuma Mali inda mayaka masu ikirarin Jihadi suka saki wasu fitattun mutane da suka dade suna garkuwa da su, ciki har da wata tsohuwar ma'aikaciyar jin kai bafaranshiya Sophie Petronin, da kuma jagoran 'yan adawar kasar ta Mali Souma'ila Cisse.

Shugaban Amurka Donald Trump
Shugaban Amurka Donald Trump MANDEL NGAN / AFP
Sauran kashi-kashi