Ilimi Hasken Rayuwa
Bikin ranar Malamai ta Duniya dai dai lokacin da Ilimi ke fuskantar barazana (kashi na 2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:00
Shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya dora kan na makon jiya, da ya tabo kalubalen da ilimi ke fuskanta a kasashe masu tasowa musamman masu fuskantar rikici ciki har da Najeriya dai dai lokacin da Duniya ke bikin ranar malamai ta Duniya.