Mu Zagaya Duniya

Kasashen Turai sun sabunta matakan yakar annobar coronavirus da ta sake bayyana

Sauti 20:02
Mutane sanye datakunkuman rufe baki da hanci a birnin Paris.
Mutane sanye datakunkuman rufe baki da hanci a birnin Paris. © Charles Platiau / Reuters

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon kamar yadda aka saba ya waiwayi muhimman batutuwa da suka auku a makon da ya kare, ciki har da sabbin matakan dakile annobar coronavirus da ta sake barkewa da kasashen Turai suka dauka.