Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Vitalis Lanshima wani dan Najeriya da ya yi takara a Amurka yayin zaben 2016

Wallafawa ranar:

A yau al’ummar kasar Amurka ke gudanar da zaben shugaban kasa wanda ake fafatawa tsakanin shugaba Donald Trump da ke neman wa’adi na biyu a karkashin Jam’iyyar sa ta Republican da toshon mataimakin shugaban kasa Joe Biden da Jam’iyyar Democrat ta tsayar takara.Zaben na bana na dauke hankalin mazauna ciki da wajen Amurka saboda taka rawar da shugaba Donald Trump ya yi a shekaru 4 da suka gabata, bayan ya kada Hillary Clinton da ta fafata da shi a shekarar 2016.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Vitalis Lanshima, wani dan Najeriya da ya yi takara a shekarar 2016, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

Zaben na bana dai ya ja hankalin al'ummar ciki da wajen kasar ta Amurka.
Zaben na bana dai ya ja hankalin al'ummar ciki da wajen kasar ta Amurka. Photo AP / Elaine Thompson
Sauran kashi-kashi