Bakonmu a Yau

Adamou Mohammed wani mazaunin Amurka kan zaben kasar

Sauti 04:10
Alamar zaben Amurka na 2020
Alamar zaben Amurka na 2020

Yanzu haka Amurkawa na dokon sakamakon zaben shugaban kasa da aka kammala kada kuri’u, inda rahotanni ke nuna cewa yanzu haka shugaban kasa mai ci Donald Trump da abokin Hamayyarsa Joe Biden na tafiya kankankan.

Talla

Dangane da wannan sakamako Ahmad Abba ya tattauna da Adamu Mohammed, wani mazaunin North Carolina na kasar, ga kuma yadda zantawarsu ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.