Bakonmu a Yau

Tattaunawa da AbdulRafiu Lawal kan ikirarin Donald Trump na lashe zabe tun gabanin kammala kirgen kuri'u

Wallafawa ranar:

Shugaban Amurka Donald Trump yayi ikrarin cewar shi ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi wanda ya fafata da tsohon mataimakin shugaban kasa Joe Biden, ya kuma ce zai ruga kotun koli domin kalubalantar sakamakon muddin bai samu nasara ba.Ya zuwa yanzu alkaluman da aka gabatar sun nuna cewar Biden ke sahun gaba, abinda ya sa wannan ikrari na Trump ke jefa fargabar samun rikicin siyasa a kasar ta Amurka.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da AbdulRafiu Lawal, masanin siyasar Amurka, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Shugaba Donald Trump na Amurka.
Shugaba Donald Trump na Amurka. AP Photo/Brynn Anderson
Sauran kashi-kashi