Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Abubakar Garba Junaidu game da yadda harkoki ke tafiya a Amurka duk da jiran sakamakon zabe

Wallafawa ranar:

Duk da zaman jiran sakamakon zabe da al'ummar Amurka ke ci gaba da yi a yanzu haka, harkokin yau da kullum na ci gaba da gudana kamar yadda aka saba a sassan kasar, duk da ya ke ana samu gangamin magoya bayan bangarorin biyu musamman a manyan birane.Garba Aliyu Zariya ya tattauna da Abubakar Garba Junaidu wanda ya bayyana mana hakikanin halin da ake ciki a kasar ta Amurka. 

Rahotanni sun bayyana cewa al'amura na tafiya kamar yadda aka saba a kasar ta Amurka.
Rahotanni sun bayyana cewa al'amura na tafiya kamar yadda aka saba a kasar ta Amurka. AP/Andrew Harnik
Sauran kashi-kashi