Tambaya da Amsa
Bayani a kan tsamin dangantaka tsakanin Amurka da Iran
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:56
A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka iko mana, tare da samar da amsoshinsu da taimakon kwararru. Ayi sauraro lafiya.