Mu Zagaya Duniya

Bitar muhimman abubuwan da suka faru a mako

Sauti 20:01
Hoton taswirar duniya.
Hoton taswirar duniya. Wikipedia

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon kamar yadda aka saba, ya waiwayi wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru cikin makon da ya gabata a sassan duniya. Shirin ya leka Amurka, Faransa da kuma wasu kasashen nahiyar Afrika.