Mu Zagaya Duniya

Bitar muhimman batutuwa da suka faru a makon da mukayi bankwana da shi

Sauti 20:04
Allurar rigakafin cutar korona da kamfanin Pfizer da takararsa ya samar
Allurar rigakafin cutar korona da kamfanin Pfizer da takararsa ya samar REUTERS/Dado Ruvic/Illustration/File Photo

Shirin Mu Zagaya Duniya da wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya tabo mayan labaran da ya kamata mai sauraro ya sani cikin makon da mukayi bankwana da shi, musamman labarin yunkurin karade duniya da maganin rigakafin cutar korona da wasu kamfanoni suka samar, da kuma tirjiyar da shugaban Amurka mai barin gado Donald Trump ke nuna kan rungumar kaddarar faduwa zabe.