Wasanni

Yawan dukar kwallo da kai na haddasa cutar kwakwalwa inji Masana

Sauti 10:06
Billic yace Carroll ya fi kowa iya cin kwallo daga kai
Billic yace Carroll ya fi kowa iya cin kwallo daga kai Reuters / John Sibley Livepic EDITORIAL USE ONLY.

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahaman Gambo Ahmad, yayi nazari kan binciken da masana kiwon lafiya suka gudanar dangane da alakar yawaitan dukar kwallo da kai da kuma cutar kwakwalwa wanda ke kaiwa ga rasa rayuka.