Ilimi Hasken Rayuwa

Yadda labaran karya ke tasiri wajen haddasa tarzoma a sassan Duniya

Sauti 10:27
Yada labaran karya ya yi matukar tasiri a zuzuta rikicin wasu kasashe ciki har da Najeriya.
Yada labaran karya ya yi matukar tasiri a zuzuta rikicin wasu kasashe ciki har da Najeriya. GettyImages/ Peter Dazeley/Hiroshi Watanabe

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Bashir Ibrahim Idris ya duba na musamman kan tasirin da labaran karya ke yi wajen haddasa yamutsi a sassa daban-daban na Duniya.