Yau ce ranar malaman Faransanci ta duniya
Wallafawa ranar:
Yau ce ranar da aka ware a matsayin ranar malaman da ke koyar da harshen Faransanci a makarantun duniya, inda ake gudanar da shagulgula da dama domin bunkasa yada harshen.
Talla
Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar tattaunawar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Malam Mohammed Tijjani, Darakta a Ma’aikatar Tsaron Najeriya, wanda ya kwashe dogon lokaci yana koyar da wannan harshe na Faransanci.
Yau ce ranar harshen Faransanci ta duniya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu