Ministocin harkokin wajen kasashen Musulmi na taro a Jamhuriyar Nijar
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 03:38
A birnin Yamai na kasar Jamhuriyar Nijar aka fara gudanar da zaman taron ministocin harakokin wajen kungiyar kasashen Musulmi ta duniya OIC karo na 47 bisa taken yaki da ayukan ta’addanci,samar da zaman lafiya da kuma ci gaba a tsakankanin kasashen MusulmiMahaman Salisou Hamisou ya tattauna da Malam Sabi’u Malam Idi, daya daga cikin 'yan kungiyar addinin Musulunci ta kasar Nijar, kan muhimman batutuwan da zaman taron zai tattauna a kai kamar haka.