Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Trump na shan caccaka kan tarzomar da ya haddasa a majalisar dattijan Amurka

Sauti 19:08
Shugaban Amurka Donald Trump
Shugaban Amurka Donald Trump REUTERS/Leah Millis
Da: Nura Ado Suleiman
Minti 20

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' kamar yadda ya saba, yayi waiwaye kan wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka auku a makon da ya kare, ciki har da siyasar kasar Amurka, inda shugaba mai barin gado Donald Trump ya tunzura magoya bayansa da suka tayar da tarzoma a zauren majalisar dattijan kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.