Ya aka yi Bahause ya yi wa mai suna 'Abubakar' Inkiya da 'Garba'?
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 19:55
Shirin 'Tambaya Da Amsa tare da Michael Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro ne. Daga cikin tambayoyin da ya kawo amsoshinsu , akwai wacce ke neman sanin yadda Bahaushe ya samo inkiyar 'Garba' da ya ke wa 'Abubakar', da kum yadda 'yan kasasehnwaje da ke zaune a Najeriya za su yi a game da umurnin gwamnatin kasar na hada layin waya da lambar dan kasa.