Bitar labarun mako: Kasashen duniya sun yi tur da juyin mulkin kasar Myanmar

Sauti 21:13
Tankokin yakin rundunar sojin kasar Myanmar a birnin Mandalay yayin sintiri bayan kifar da gwamnatin Aung san Su Kyii.  2/2/2021.
Tankokin yakin rundunar sojin kasar Myanmar a birnin Mandalay yayin sintiri bayan kifar da gwamnatin Aung san Su Kyii. 2/2/2021. REUTERS/Stringer

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon da Bashir Ibrahim Idris ya jagoranta ya maida hankali kan wasu daga cikin muhimman abubuwan da suka faru a sassan duniya cikin makon da ya gabata, da suka hada da juyin mulkin da aka yi a kasar Myanmar, da kuma karuwar masu kamuwa da cutar Korona.