An fara taron shugbannin manyan kasashen duniya na G7

Sauti 20:10
Emmanuel Macron a taron G7.
Emmanuel Macron a taron G7. REUTERS/Philippe Wojazer

A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon, Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya.