Kuwait

An mayarwa kasar kuwait da wasu muhimman takardu

Kuwait City, en una imagen del 24 de marzo de 2020, durante el confinamiento impuesto por la pandemia del coronavirus
Kuwait City, en una imagen del 24 de marzo de 2020, durante el confinamiento impuesto por la pandemia del coronavirus AFP/Archivos

A yau lahadi an mika wa Kuweiti ton 8 na muhimman takardun da aka kwashe lokacin da Saddam Hussein na Iraki ta mamaye kasar a shekarar 1990.

Talla

Wannan ne dai karo na uku da ake dawo wa kasar da kayayyakin da akas ace a lokacin yakin, da suka hada da muhimman takardu na ilimi a jami’ar Kuweiti na kuma wasu takardu mallakin ma’aikatar yada labara ta kasar.

Sama da shekaru 20 da rasuwar marigayi shugaban kasar Iraqi Saddam Husaini tun bayan mamayar da Iraqi ta yi wa kasar Kuwaiti a shekarar 1990, har yanzu kasar Kuwaiti na karbar kudaden ramako [diyya] daga kasar Iraqi. Na baya bayan nan shi ne na amincewa da biyan Dolar Amurka miliyan 90 da aka yi tsakanin kasashen biyu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.