Yunwa-Sauyin Yanayi

Kungiyoyin agaji sun yi gargadi kan yunwar miliyoyin mutane

Harkar noma ta samu koma-baya saboda matsalar sauyin yanayi
Harkar noma ta samu koma-baya saboda matsalar sauyin yanayi EDUARDO SOTERAS AFP

Kungiyoyin agaji sama da 200 ne suka sanya hannu kan wata budaddiyar wasika da ke yin gargadi dangane da barazanar yunwa da milyoyin mutane ke fuskanta a sassan duniya sakamakon sauyin yanayi da annobar Covid-19 da kuma tashe-tashen hankula.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakkiyar hirar da  Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi da Madam Sidi Assalama, shugabar Ofishin Kungiyar Oxfam a yammacin Afirka, daya daga cikin kungiyoyin da suka sa hannu kan wannan wasika. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.